Nana_haleema
Ta kasance marainiya ce, ta girma a gidan marayu, duk wani abu na rayuwa a cikinsa ta yi. Daga baya, tana dawo cikin gidansu Hamma da zama, bata da kowa sai shi kaɗai. Tana matuƙar sonsa, tana jin zata iya sadaukar da rayuwarta saboda shi. Kwatsam! Masu garkuwa da har mutane suka yi garkuwa dashi, suka nemi kuɗin fansa naira miliyan hamsin. Iyayensa basu da ƙarfin kuɗin. Ta yi alƙawarin samo kuɗin ta ko wacce hanya. Ya ku ke ganin abin zai kasance? Ta wacce hanya zata samu kuɗi masu yawa haka?.